rachelua_ha_isa_tn_l3/03/18.txt

10 lines
345 B
Plaintext

[
{
"title": "Ubangiji zai cire",
"body": "Anan abin da Ubangiji ya sa wasu suke yi ana maganarsa kamar yadda Ubangiji ke yin shi da\nkansa. AT: \"Ubangiji zai sa wasu su cire\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kayan lulluɓi",
"body": "wani siraran abu mai matukar kyau wanda ake amfani da shi wajen rufe mata kai da fuska"
}
]