rachelua_ha_isa_tn_l3/03/01.txt

6 lines
381 B
Plaintext

[
{
"title": "mutum mai iko da mayaƙi ... da gwanayen masu sihirinsu",
"body": "Wannan jerin nau'ikan mutane ne da wasu suka dogara da su. Tunda basa magana game da\nwasu keɓaɓɓun mutane, duk ana iya fassara su da sunaye kamar yadda yake a cikin UDB.\nAT: \"masu mutuntawa ... masu ba da\nshawara ... ƙwararrun masu fasaha ... masu sihiri\" (Duba: figs_genericnoun)"
}
]