[ { "title": "digon ruwa a bokiti", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) ɗigon ruwa wanda ya faɗo cikin guga ko 2) ɗigon ruwa da yake\nɗiga daga guga." }, { "title": "kuma suna kama da ƙura a sikeli", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh yana kallon su kamar ƙura\na kan ma'auni\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "an ɗauke su ba a bakin komai bane a gare shi", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"yana kallon su a matsayin ba komai\"\n(Duba: figs_activepassive)" } ]