[ { "title": "doka bisa doka, doka bisa doka; ka'ida bisa ka'ida, ka'ida bisa ka'ida; nan ɗan kaɗan", "body": "Waɗannan su ne kalmomin da mashaya firistoci da annabawa suka kasance suna sukar yadda\nIshaya yake koya musu. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 28:10." }, { "title": "domin su tafi da baya su faɗi, a karya su, a sa masu tarko, a kama", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin sojojin Asiriya su zo su\nfatattake su kuma su kama su a matsayin fursunoni\" (Duba: figs_activepassive)" } ]