[ { "title": "inda ruwan inabi ya rinjayi wasu", "body": "\"waɗanda suka bugu da giya\"" }, { "title": "Ubangiji yana aiko da wani babba, kuma ƙaƙƙarfa", "body": "Anan \"ɗaya\" yana nufin sarki mai ƙarfi wanda shima yake wakiltar rundunarsa mai ƙarfi.\nAT: \"Ubangiji ya aiko sarki tare da rundunarsa mai ƙarfi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "zai jefar da kowanne rawanin fure a ƙasa", "body": "Ana magana da sarki da rundunarsa mai ƙarfi da ke hallaka mutanen Samariya da birni kamar\ndai sarki zai jefar da gwal ɗin mutane a ƙasa. (Duba: figs_metaphor)" } ]