[ { "title": "diloli kuma a cikin fadodinsu masu kyau", "body": "An fahimci kalmomin \"za su yi kuka\". AT: \"jackal za su yi kuka a cikin kyawawan\nfadoji\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "Lokacinta ya kusa, kwanakinta kuma ba za a jinkirtasu ba", "body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. \"Lokacinta\" da \"kwanakinta\" duka suna nuni\nga lokacin da Allah ya zaɓa domin a halaka Babila. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Lokacin da duk wannan zai faru ga mutanen Babila ya kusa, kuma babu abin\nda zai dakatar da shi\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)" } ]