[ { "title": "Me yasa muka yi azumi,' suka ce, 'amma ba ka gani ba? Me yasa muka ƙasƙantar da kanmu, amma ba ka kula ba?", "body": "Mutanen Isra'ila suna amfani da tambayoyi don yin gunaguni ga Allah saboda suna ganin yana\nƙin kulawarsu. (Duba: figs_rquestion)" } ]