[ { "title": "Ku binciko daga naɗaɗɗen littafin Yahweh", "body": "Kalmomin \"littafin Yahweh\" yana nufin yana ƙunshe da saƙonnin da Yahweh ya faɗa. AT: \"Karanta a hankali abin da aka rubuta a cikin wannan gungura mai ɗauke da saƙonnin\nYahweh\" (Duba: figs_possession)" }, { "title": "gama bakinsa ya umarta shi", "body": "An ambaci Yahweh da “bakinsa” don ya nanata abin da ya faɗa. AT: \"don Yahweh\nne ya umarce shi\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "daga tsara zuwa tsara za su zauna a can", "body": "Kalmomin \"tsara zuwa tsara\" na nuni ga dukkan tsararraki na mutanen da zasu rayu a nan\ngaba. AT: \"har abada za su\" ko \"koyaushe za su\" (Duba: figs_idiom)" } ]