[ { "title": "Ki yi naciya wurin zuba magungunanki ... watakila za ki yi nasara, watakila za ki kori bala'in", "body": "Yahweh ya yi wa Babila ba'a ta wurin gaya mata ta ci gaba da yin sihiri don ta guji abubuwa\nmarasa kyau, amma ya san cewa hakan ba zai taimaka mata ba. (Duba: figs_irony)" } ]