[ { "title": "Muhimmin BayanI:", "body": "Ishaya ya ci gaba da bayanin mutane bayan Allah ya dawo da masu mulki na gaskiya a cikin \nYahuda" }, { "title": "Ba za a Ζ™ara kiran wawa nagari ba", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Ba wanda zai ba wawa wa girma\"\n(Duba: figs_nominaladj da figs_activepassive)" }, { "title": "zuciyarsa takan shirya mugunta", "body": "Anan ana ambaton wawa daga zuciyarsa don jaddada tunanin cikin sa. AT: \"yana\nshirya mugayen abubuwa a cikin zuciyarsa\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]