[ { "title": "za a yi wannan waƙar a ƙasar Yahuda", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen da ke ƙasar Yahuda za su\nrera wannan waƙar\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Mu na da birni mai ƙarfi", "body": "Wannan yana nufin birnin Yerusalem." }, { "title": "Yahweh yasa ceto ya zama ganuwarsa da kagararsa", "body": "Ana magana akan ikon Allah na kare da ceton mutanensa kamar cetonsa bango ne a kewayen\nbirni. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "al'umma mai adalci da take riƙe gaskiya ta shiga ciki", "body": "Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutane. AT: \"mutanen kirki masu aminci\" (Duba: figs_metonymy)" } ]