diff --git a/37/31.txt b/37/31.txt index 4de8d87..7505cf0 100644 --- a/37/31.txt +++ b/37/31.txt @@ -1,18 +1,18 @@ [ { "title": "gidan Yahuda", - "body": "Anan “gidan” Yahuda yana nufin zuriyarsa. Madadin fassara: \"zuriyar Yahuza\" (Duba: [[" + "body": "Anan “gidan” Yahuda yana nufin zuriyarsa. AT: \"zuriyar Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "suka tsira za su sake kafuwa su haifi 'ya'ya", - "body": "Wannan yana magana ne game da mutanen Yahuza sun zama masu ni'ima kamar dai shukeshuke\nne waɗanda za su yi jijiya kuma su ba da 'ya'ya. Madadin fassara: \"zai yi nasara kamar shukar da ta yi jijiya kuma ta ba da 'ya'ya\" (Duba:" + "body": "Wannan yana magana ne game da mutanen Yahuda sun zama masu ni'ima kamar dai shukeshuke\nne waɗanda za su yi jijiya kuma su ba da 'ya'ya. AT: \"zai yi nasara kamar shukar da ta yi jijiya kuma ta ba da 'ya'ya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Domin daga Yerusalem ringin za su fito; daga Dutsen Sihiyona waɗanda suka tsira za su zo", - "body": "" + "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa\nragowar mutanen da za su rayu. (Duba:" }, { "title": "Himmar Yahweh mai runduna zai yi wannan", - "body": "" + "body": "Wannan yana magana ne akan Yahweh yana yin wani abu saboda himmarsa kamar dai\n\"himmar sa\" da gaske tana aikata aikin. Madadin fassara: \"Saboda kishinsa, Yahweh Mai\nRunduna zai yi wannan\" ko \"Yahweh na runduna zai yi hakan saboda kishinsa\" (Duba:" } ] \ No newline at end of file