diff --git a/03/08.txt b/03/08.txt index 9d9a1c1..560dcab 100644 --- a/03/08.txt +++ b/03/08.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { "title": "Gama Yerusalem ta yi tuntuɓe, Yahuda kuma ta faɗi", - "body": "Rashin yin biyayya ga Allah ana magana ne kai ka ce tana faɗuwa da faɗuwa. (Duba:" + "body": "Rashin yin biyayya ga Allah ana magana ne kai ka ce tana faɗuwa da faɗuwa. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Suka duba shaidunsu a fuskarsu suna gãba da su", - "body": "" + "body": "Maganganu na girman kai a fuskokin mutane ana maganarsu kamar maganganun mutane ne\nwaɗanda zasu iya ba da shaida akan mutanen masu girman kai. AT: \"Girman kai\na fuskokinsu yana nuna cewa suna adawa da Yahweh\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Gama sun kammalawa kansu bala'i", - "body": "" + "body": "Bala'i yana nan tafe, amma mutane sun gama yin abin da zai sa ta zo. Ana magana game da\nmusibar a nan kamar dai su kansu bala'in ne. AT: \"Gama sun yi duk abin da zai\nhaifar da bala'i\" (Duba: figs_metonymy)" } ] \ No newline at end of file