Mon Feb 15 2021 13:21:29 GMT-0500 (Eastern Standard Time)
This commit is contained in:
parent
c206df819b
commit
1c0c62bade
|
@ -1,14 +1,14 @@
|
|||
[
|
||||
{
|
||||
"title": "Sarakunan Zowan wawaye ne gaba ɗaya. Shawarar mashawartan Fir'auna mafiya wayo ta zama rashin hankali",
|
||||
"body": "Wadannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri daya. Ko dai sarakunan Zoan suma\nmashawartan masu hikima ne ko Fir'auna, ko kuma wasu gungun mutane ne da suma aka nuna\nsu wawaye ne. (Duba:"
|
||||
"body": "Wadannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri daya. Ko dai sarakunan Zoan suma\nmashawartan masu hikima ne ko Fir'auna, ko kuma wasu gungun mutane ne da suma aka nuna\nsu wawaye ne. (Duba: figs_parallelism)"
|
||||
},
|
||||
{
|
||||
"title": "Ina mazajenka masu wayau suke?",
|
||||
"body": ""
|
||||
"body": "Ishaya ya yi amfani da wata tambaya don ya yi wa masu hikima ba'a. Kalmar \"ku\" tana nufin\nFir'auna. Madadin fassara: \"Ba ku da maza masu hikima.\" ko \"Mazanku wawaye ne.\" (Duba:"
|
||||
},
|
||||
{
|
||||
"title": "Bari su gaya maka su kuma sanasshe ka abin da Yahweh mai runduna ke shiryawa game da Masar",
|
||||
"body": ""
|
||||
"body": "Ishaya yana nuna cewa yakamata masu hikima su iya fahimtar shirin Allah, amma Ishaya bai\ngaskanta cewa suna da hikima ba. Madadin fassara: \"Idan da gaske suna da hikima, da za su\niya gaya muku abin da Yahweh Mai Runduna yake shiryawa game da Masar\" (Duba:"
|
||||
}
|
||||
]
|
Loading…
Reference in New Issue