Wed Feb 17 2021 13:55:56 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2021-02-17 13:55:56 -05:00
parent 3cff38cd2f
commit 1977457197
1 changed files with 2 additions and 2 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Masu rawanin girman kai na fure mashaya na Ifraim za a tattake a ƙarƙashin sawu",
"body": ""
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sojojin abokan gaba za su\nmurkushe masu girman kai na Samariya kamar suna murkushe furanni a ƙafafunsu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "zai zama kamar nunannen ɓaure na fãri da damuna ... zai haɗiye su",
"body": ""
"body": "Wannan yana magana ne game da sojojin abokan gaba da suka ga kyan Samariya kuma suka\nwashe shi da sauri kamar dai su mutane ne waɗanda suka ga ɓaure na farko a lokacin kuma\nsuka cinye shi da sauri. (Duba: figs_simile)"
}
]