Mon Feb 08 2021 14:25:34 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2021-02-08 14:25:35 -05:00
parent dccc5a5517
commit 143ce9178c
1 changed files with 3 additions and 3 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "ka suturtar da kanka da ƙarfi",
"body": "Ana magana akan ƙarfi kamar wasu irin tufafi ne da mutane zasu sa don ƙarfafa kansu a yaƙi.\nAT: \"sanya kanka da ƙarfi\" (Duba:"
"body": "Ana magana akan ƙarfi kamar wasu irin tufafi ne da mutane zasu sa don ƙarfafa kansu a yaƙi.\nAT: \"sanya kanka da ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ba kai ba ne ka ragargaza Rahab, kai da ka soke dodon ruwa?",
"body": "Mai magana yayi amfani da tambaya don jaddada ikon Yahweh na aikata manyan abubuwa.\nMadadin fassarar: \"Ku ne kuka murƙushe Rahab, ku kuka huda dodo.\" (Duba:"
"body": "Mai magana yayi amfani da tambaya don jaddada ikon Yahweh na aikata manyan abubuwa.\nAT: \"Ku ne kuka murƙushe Rahab, ku kuka huda dodo.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ba kai ka busar da teku ba, ruwayen manyan zurfafa, ka kuma maida tsakiyar teku hanya domin wucewar tsararraki",
"body": "Bugu da kari, mai maganar yana amfani da tambayoyi don jaddada ikon Yahweh na aikata\nmanyan abubuwa. Wannan yana nufin Yahweh ya buɗe Jar Teku don Israilawa su ƙetara su\ntsere daga sojojin Masarawa. Madadin fassara: \"Kun bushe teku ... domin wadanda aka fansa\nsu wuce ta ciki.\" (Duba:"
"body": "Bugu da kari, mai maganar yana amfani da tambayoyi don jaddada ikon Yahweh na aikata\nmanyan abubuwa. Wannan yana nufin Yahweh ya buɗe Jar Teku don Israilawa su ƙetara su\ntsere daga sojojin Masarawa. AT: \"Kun bushe teku ... domin wadanda aka fansa\nsu wuce ta ciki.\" (Duba: figs_rquestion"
}
]