rachelua_ha_isa_tn_l3/20/01.txt

10 lines
395 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya yi faɗa gãba da Ashdod ya amshe ta",
"body": "Ashdod yana nufin sojojin Ashdod. AT: \"ya yi yaƙi da sojojin Ashdod kuma ya\nkayar da ita\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya yi tafiya huntu ba takalma a ƙafafunsa",
"body": "\"yana yawo ba tare da tufafi ba kuma ba takalmi.\" A nan kalmar “tsirara” mai yiwuwa tana nufin\nsanya tufafinsa ne kawai."
}
]