rachelua_ha_isa_tn_l3/04/03.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "duk wanda aka rubuta sunansa a matsayin mazaunin Yerusalem",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"duk wanda sunansa yana cikin jerin\nmutanen da ke zaune a Yerusalem\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "a lokacin da Ubangiji zai share tsaurin idon 'yan matan Sihiyona",
"body": "Wannan furcin yana magana akan zunubi kamar datti ne na zahiri. AT: \"bayan da\nUbangiji ya kankare zunuban 'yan matan Sihiyona kamar yadda wani ya wanke kazanta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya kuma goge jinin da ya manne daga tsakiyar Yerusalem",
"body": "\"Tabon jini\" anan yana nuna tashin hankali da kisan kai. AT: \"zai kwashe waɗanda ke Yerusalem waɗanda ke cutar da marasa laifi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ta wurin ruhun hukunci da kuma ruhun harshen wuta",
"body": "Wannan shine yadda Allah zai cire zunubi daga Yerusalem. A nan mai yiwuwa “ruhu” yana\nwakiltar aikin hukunci da konewa. AT: \"ta hanyar hukunci da harshen wuta\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]