"body": "Yahweh yayi magana akan duwatsu, tuddai, da bishiyoyi kamar dai mutane ne masu murya da\nhannu, suna murna yayin da Yahweh ya ceci mutanensa. (Duba: figs_personification)"
"body": "Ana magana akan wani abu da ya daina wanzuwa kamar an yanke shi, kamar yadda ake yanke\nreshen bishiya ko kuma an yanke yanki da tufafi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"wannan ba zai taɓa ƙarewa ba\" ko \"wanda zai dawwama har abada\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"