rachelua_ha_isa_tn_l3/56/09.txt

18 lines
857 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "Dukkanku namomin jeji na saura, ku zo ku lanƙwame, dukkan ku dabbobin cikin kurmi",
"body": "Allah yana kiran rundunonin wasu al'umman ta hanyar kwatanta su da dabbobi don su zo su\nafka wa Isra'ilawa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Dukkan matsaransu maƙafi ne",
"body": "Wannan yana nufin shugabannin Isra'ila ba za su iya ko watakila ba sa son ganin abin da ke gudana a cikin al'umma."
},
{
"title": "Su dukka karnuka dake shiru ne",
"body": "Yakamata shugabanni su bude bakinsu su gargadi mutane, amma basuyi hakan ba. Kwatanta\nwani da kare a cikin wannan alummar babban cin mutunci ne. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Suna mafarki, kuma a kwance suna ƙaunar yin barci",
"body": "Wannan yana nufin shugabannin ba sa kawo maganar gargaɗin Allah ga Isra'ila amma sun fi\nson ta'aziyyar kansu."
}
]