rachelua_ha_ezk_tn_l3/25/03.txt

14 lines
890 B
Plaintext

[
{
"title": "zan bashe ku ga mutanen gabas su mallake ku",
"body": "Wannan yana magana ne game da sojojin abokan gaba da suka ci ƙasar Ammonawa suka mallaki ƙasar da duk abin da ke ciki kamar dai abokan gaba sun ƙwace mutanen Ammon a matsayin mallakarsu. Ba a nuna a nan cewa abokan gaba sun kame mutanen Ammon a matsayin bayi ba. AT: \"Zan sa sojoji daga ƙasar da take gabashinku su zo su\ncinye ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za su kafa sansani gãba da ku su kafa rumfuna a cikin ku",
"body": "\"Za su kafa tanti kuma za su zauna a ƙasarku\""
},
{
"title": "mutanen Amon kuma saura domin garkuna",
"body": "Anan kalmar \"mutanen Ammon\" tana nufin ƙasar da ta kasance ta Ammonawa. Hakanan, ana iya bayar da bayanan da aka fahimta a farkon wannan jumlar. AT: \"Zan mayar da\nsauran ƙasar Ammon a filin filin garken tumaki\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]