rachelua_ha_ezk_tn_l3/22/13.txt

14 lines
975 B
Plaintext

[
{
"title": "Da hannuna na bugi kazamar ribar da kaci",
"body": "\"Na girgiza ƙugu a kan\" ko \"Na tafa hannayena da.\" Wannan aikin alama ne wanda ke nuna\nfushi da rashin yarda. AT: \"Na nuna fushina da rashin yarda da su\" (Duba: figs:metaphor)"
},
{
"title": "Zuciyarka zata tsaya, hannuwanka suyi ƙarfi a kwanakin da ni da kaina zan ɗauki mataki a kan ka? ",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambaya ta zance don ya nanata yadda za su ji daɗi idan ya hukunta su. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Zuciyarku\nba za ta iya tsayawa ba kuma hannayenku ba za su yi ƙarfi a ranakun da ni kaina zan yi\nma'amala da ku ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ƙazanta a cikin al'ummai",
"body": "Anan \"al'ummai\" suna nufin mutanen da suke zaune a waɗancan wurare. “Idon” yana wakiltar\ngani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: \"Don haka al'umman za su\ndauke ku marasa tsarki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]