rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/12.txt

6 lines
271 B
Plaintext

[
{
"title": "An bada su ga takobi tare da mutanena",
"body": "Wannan yana magana ne game da takobin Yahweh wanda yake afkawa mutanensa kamar takobi kanta. AT: \"Zan yi amfani da takobina don kashe mutanena! Zan kawo ta\nkan kowa\" (Duba: figs_personification)"
}
]