rachelua_ha_ezk_tn_l3/21/04.txt

14 lines
582 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa zuwa ƙasar Isra'ila."
},
{
"title": "daga kudu da kuma arewa",
"body": "Wannan magana ne wanda ke nufin yankin zuwa arewa, da kudu, da duk wuraren da ke\ntsakanin. AT: \"a kowane bangare\" ko \"ko'ina\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "Ba kuwa za a sake mayar da ita a kubenta ba",
"body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh yana kashe mutane kamar dai ya kashe su da takobinsa. AT: \"kamar dai ni, Yahweh, na bugi mutane da takobina\" (Duba: figs_personification)"
}
]