rachelua_ha_ezk_tn_l3/01/10.txt

26 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Kamannin fuskokinsu na kama da fuskar mutum",
"body": "Ezekiyel yana bayanin fuskokin talikan a gefensu na gaba. Cikakken sunan “sura” na nufin abin da Ezekiyel ya gani ya yi kama da fuskar mutum. Ana iya fassara kalmar da kalmar magana.\nAT: \"Fuskar kowace halitta tana kama da fuskar mutum\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Su huɗun suna da fuskar zaki a sashin dama",
"body": "\"Fuskar da ke gefen dama na kowane mutum ya yi kama da na zaki\""
},
{
"title": "suna da fuskar bijimin sã sashin hagu",
"body": "\"Fuskar da ke gefen hagu na kan kowannensu ya yi kama da na sa\""
},
{
"title": "suna da fuskar gaggafa",
"body": "\"Fuska a bayan kan kowannensu tana kama da fuskar gaggafa\""
},
{
"title": "fukafukan biyu sun rufe jikkunansu",
"body": "Ana iya fassara wannan a matsayin sabon jumla: \"Sauran fikafikan biyu na kowace halitta sun\nrufe jikinsa\""
},
{
"title": "suna tafiya ba tare da sun juya ba",
"body": "\"Kowane halitta yana motsi da fuskar sa ido\""
}
]