rachelua_ha_ezk_tn_l3/43/09.txt

6 lines
245 B
Plaintext

[
{
"title": "gawarwakin sarakunansu",
"body": "Ana maganar gumakan da sarakunan mutane suke bautawa kamar gawawwaki ne saboda gumakan ba su da rai. AT: \"gumakan da ba su da rai waɗanda sarakunansu ke bautawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]