rachelua_ha_ezk_tn_l3/27/12.txt

10 lines
235 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Taya."
},
{
"title": "Yavan",
"body": "Wannan shine sunan yankin bakin teku wanda akafi sani da Iyonia. (Duba: translate_names)"
}
]