rachelua_ha_ezk_tn_l3/09/07.txt

14 lines
720 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Allah yana ci gaba da magana da masu tsaron yana hukunta mutanen Isra'ila."
},
{
"title": "ni kaɗai sai na faɗi a fuskata",
"body": "\"Na sunkuyar da kaina ƙasa\" ko \"Na kwanta a ƙasa.\" Ezekiyel bai fadi da bazata ba. Ya gangara ƙasa don ya nuna girmamawa da tsoron Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:27. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "za ka hallakar da dukkan sauran Isra'ila cikin hasalar fushin da kake zubawa kan Yerusalem?",
"body": "Ezekiyel yana roƙon Yahweh kada ya hallaka sauran. AT: \"don Allah kar ku halakar da sauran Isra'ilawa a yayin isowar fushinku akan Yerusalem!\" (Duba: figs_idiom da figs_rquestion)"
}
]