10 lines
485 B
Plaintext
10 lines
485 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ta hau daga wurin kerubim inda",
|
|
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) \"daga saman halittu masu fukafukai huɗu\" (Ezekiyel 1: 4) ko 2) daga tsakanin kerubim ɗin biyu a wuri mafi tsarki a cikin haikalin. Gwada fassara\nwannan a zahiri. (Duba: figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "dukkan haramtattun ayyukan da ake yi cikin tsakiyar birnin",
|
|
"body": "\"munanan abubuwan da ake aikatawa a cikin birni\" ko \"abubuwan ƙyama da mutane ke\naikatawa a cikin birni\""
|
|
}
|
|
] |