rachelua_ha_ezk_tn_l3/17/07.txt

14 lines
704 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai wannan kuringa ta tanƙwasa saiwoyinta zuwa wajen gaggafan",
"body": "Yahweh yayi magana akan itacen inabi kamar tana iya yin halin mutum kuma da gangan ya\njuya saiwoyinsa zuwa ɗaya gaggafa don karɓar abinci daga gare ta. AT: \"Tushen\nitacen inabi ya girma zuwa gaggafa\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "domin ya rika yi ma ta ban ruwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"daga wurin da gaggafa ta farko ta dasa ta domin ta sami ruwa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta zama kuringar inabi ta ƙwarai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mikiya ta farko ta dasa inabi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]