rachelua_ha_ezk_tn_l3/08/05.txt

14 lines
677 B
Plaintext

[
{
"title": "Ɗan mutum",
"body": "\"Ɗfan ɗan adam\" ko \"ɗan ɗan adam.\" Allah ya kira Ezekiyel wannan don ya nanata cewa\nEzekiyel ɗan adam ne kawai. Allah madawwami ne kuma mai iko, amma mutane ba haka suke\nba. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiel 2: 1. AT: \"Mutum mai mutuwa\" ko \"Mutum\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "na ɗaga idanuna zuwa arewa",
"body": "Wannan karin magana yana nufin ya kalli wani abu. AT: \"duba sama ... duba\nsama\" ko \"juya kan ka ka duba ... juya kai na duba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ƙofar da ke bida wa zuwa bagadi",
"body": "\"ƙofar da mutane zasu bi ta inda zasu iya zuwa bagaden\""
}
]