rachelua_ha_ezk_tn_l3/08/01.txt

18 lines
742 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ba da labarin wani wahayi da ya gani."
},
{
"title": "Ana nan",
"body": "Ana amfani da wannan jumlar a nan don alamar farkon sabon ɓangaren labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan."
},
{
"title": "a shekara ta shida cikin wata na shida, a rana ta biyar ga watan",
"body": "Wannan shine wata na shida a kalandar Ibraniyanci. Rana ta biyar tana kusa da farkon watan Satumba a kan kalandar yamma. AT: \"rana ta biyar ga wata na shida\" (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "kamar ƙarfe mai sheƙi",
"body": "Lokacin da karfe yayi zafi sosai, yakan haskaka da hasken rawaya ko lemu."
}
]