rachelua_ha_ezk_tn_l3/03/16.txt

18 lines
820 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ezekiyel ya ba da labarin gogewarsa a Tel-Aviv."
},
{
"title": "ka yi maganar gargaɗi ga mugu a kan miyagun ayyukansa ba, domin ya rayu",
"body": "Allah ya gaya wa Ezekiyel ya gargaɗi mutanen Isra'ila kamar yadda mai tsaro zai gargaɗi\nmutanen birni idan maƙiya sun zo, don su shirya su tsira. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "zan biɗi haƙƙin jininsa a hannunka",
"body": "Wannan karin magana ne na ɗaukar wani da laifi ko kuma laifin kisan kai. AT: \"bi da ku kamar kun kashe shi ne\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "bai juya daga muguntarsa ba ko yabar miyagun ayyukansa ba, zai mutu domin zunubinsa",
"body": "Kalmar \"mugayen ayyuka\" tana nufin abu ɗaya ne da \"mugunta.\" AT: \"baya barin aikata mugunta\" (Duba: figs_doublet)"
}
]