rachelua_ha_ezk_tn_l3/03/12.txt

6 lines
511 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai na ji babbar muryar girgizar ƙasa: ''Albarka ta tabbata ga ɗaukakar Yahweh daga wurinsa",
"body": "Wasu sifofin sun ɗauki \"Albarka ... wuri!\" a matsayin kalmomin da \"babbar girgizar ƙasa\" ta faɗa: \"Na ji a baya na jin ƙarar girgizar ƙasa, wanda ke cewa, \"ɗaukakar Yahweh ta tabbata a wurinsa!\"\" Wasu sun fahimci sautin girgizar kamar sautin ɗaukakar Yahweh yana barin\nwurinsa, \"kamar yadda ɗaukakar Yahweh ta bar wurinsa, na ji motsin girgizar ƙasa a bayana.\" "
}
]