rachelua_ha_ezk_tn_l3/03/04.txt

14 lines
535 B
Plaintext

[
{
"title": "ba'a aike ka wurin mutane masu bãƙon harshe ba ko waɗanda harshensu yake da wahala ba",
"body": "\"waɗanda ke magana da baƙon harshe ko wahala\""
},
{
"title": "ba wurin mutane masu yawa ba da bãƙon harshe",
"body": "\"Ba zan aike ku zuwa ga wata babbar al'umma wacce mutanenta ke magana da baƙon harshe\nba\""
},
{
"title": "masu taurinkai ne masu taurin zuciya kuma",
"body": "Waɗannan suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: \"mai tsananin tawaye\" ko \"mai taurin\nkai\" (Duba: figs_doublet)"
}
]