rachelua_ha_ezk_tn_l3/12/21.txt

10 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "Kwanakin na da tsawo, kuma dukka wahayin bai gudana ba",
"body": "Yahweh yayi wannan tambaya don tunatar da Ezekiyel wani abu da ya riga ya sani. Tambayar ita ce ta tsautawa ga mutanen da ke amfani da karin maganar. AT: \"mutanen ƙasar\nIsra'ila suna da wannan karin maganar da ke cewa, 'Kwanakin sun yi tsawo, kuma kowane\nhangen nesa ya kasa.'\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Kwanakin sun kusato sa'ad da dukkan wahayoyin za su cika",
"body": "Wannan jumlar tana nufin ranakun da za'a yiwa Isra'ila hukunci. AT: \"Kwanan\nhukunci suna zuwa ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]