rachelua_ha_ezk_tn_l3/25/15.txt

14 lines
665 B
Plaintext

[
{
"title": "Tun da Filistiyawa sun ɗauki fansa da reni a cikin su, sun yi ƙoƙari su rushe Yahuda ba sau ɗaya ba",
"body": "Kalmomin \"daga cikin kansu\" salon magana ne. ATa: \"Filistiyawa sun ƙi Yahuda\nkuma sun yi ƙoƙari su ɗaukar fansa a kanta ta ƙarfinsu sau da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Zan kai hannuna a kan Filistiyawa",
"body": "Anan ikon Yahweh yana wakiltar da \"hannunsa.\" AT: \"Zan juya hannuna mai iko\nkan Filistiyawa\" ko \"Zan juya babban iko na kan Filistiyawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Keretiyawa",
"body": "Mutanen da suka rayu a garin Keret na Filistiya (Duba: translate_names)"
}
]