rachelua_ha_ezk_tn_l3/23/01.txt

14 lines
928 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh yayi magana akan yadda biranen Yerusalem da Samariya suka kasance marasa\naminci a gareshi inda ya ambace su da karuwai biyu. Wannan kwatancin ya ci gaba ta hanyar Ezekiel 23:34. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "A can aka lagwaigwaita nonnansu",
"body": "Wannan jimlar tana nufin abu ɗaya daidai da kalmar da ta gabata kuma tana ƙarfafa halayen lalata na 'yan matan biyu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"a can ne\nmaza ke shaawar nonon budurwa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ohola ... Oholiba",
"body": "\"Oholah tana wakiltar Samariya, kuma Oholiba tana wakiltar Yersalem.\" A wannan\nkwatancin ana maganar Samariya kamar tana Oholah kuma ana maganar Yerusalem kamar\nda Oholiba. Wannan yana magana ne akan yadda waɗannan biranen suka kasance marasa aminci ga Yahweh kamar suna matan rashin aminci. (Duba: figs_metaphor)"
}
]