rachelua_ha_ezk_tn_l3/12/01.txt

6 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "inda suna da idanuwan gani amma ba su gani; inda kuma suna da kunnuwan ji amma ba su ji",
"body": "Mutane ba sa iya fahimtar saƙon Yahweh da abin da yake yi ana maganarsu kamar mutane ba su iya gani da ji a zahiri. (Duba: figs_metonymy da figs_parallelism)"
}
]