rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/47.txt

6 lines
238 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba tafiya a hanyarsu da bin halayensu da ayyukansu kawai kika yi ba",
"body": "Ana magana akan yadda mutum yake rayuwa kamar mutum yana tafiya akan hanya. AT: \"Ba ku kawai kuka yi kamar su ba\" (Duba: figs_idiom)"
}
]