rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/40.txt

10 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da yin magana game da Yerusalem kamar dai garin ya zama matarsa\nmarar aminci. Ya yi maganar sojojin abokan gaba kamar masoyinta."
},
{
"title": "Sa'an nan ne zan kwantar da fushina a kanki; fushina zai bar ki",
"body": "Kalmar \"fushi\"na nuni ga horon da Yahweh yake yi saboda yana fushi.\nKalmomin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne. AT: \"Zan daina hukunta ku saboda ba\nzan ƙara yin fushi da ku ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_parallelism)"
}
]