rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/13.txt

6 lines
199 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da Yerusalem kamar dai birni ne budurwa. Garin yana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. (Duba: figs_metonymy)"
}
]