rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/06.txt

10 lines
434 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da Urushalima kamar dai birni ne jariri. Garin yana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. (Duba figs_metonymy)"
},
{
"title": "kika zama abin ƙauna sosai",
"body": "Anan ana maganar mace, wanda ke wakiltar Yerusalem, kamar ta zama mafi kyau a cikin duk\nadon lu'ulu'u, ma'ana, kamar dai ta zama mafi kyawun duka mata. (Duba: figs_metaphor)"
}
]