rachelua_ha_ezk_tn_l3/16/01.txt

10 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "A cikin wannan sura, Yahweh yayi magana game da Yerusalem kamar dai birni amarya ce mai\ncin amana. Ya bayyana girmanta tun daga yarinta har zuwa girmanta. Garin yana wakiltar\nmutanen da suke zaune a wurin. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Farkonki da haihuwarki",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Yahweh yana maganar lokacin da\nmutane suka kafa garin kamar dai shine asalin garin. (Duba: figs_doublet da figs_metaphor)"
}
]