10 lines
491 B
Plaintext
10 lines
491 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ka sa fuskar ka gãba",
|
|
"body": "Wannan umarni ne don a zura wa Ammonawa alama don azabtar da su. AT: \"ku kalli mutanen Ammon\" ko \"ku kalli mutanen Ammon don cutar da su\" (Duba: figs_symaction)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka yi anabci gãba",
|
|
"body": "\"yi annabci game da munanan abubuwan da zasu same su.\" Wannan yana nufin yin annabci\ngame da mugayen abubuwa da za su aukar wa Ammonawa. Dubi yadda kuka fassara wata\nmagana makamancin wannan a cikin Ezekiel 4: 7."
|
|
}
|
|
] |