rachelua_ha_ezk_tn_l3/34/09.txt

14 lines
578 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina găba da masu kiwon tumakina",
"body": "\"Ina adawa da makiyaya\""
},
{
"title": "zan nemi tumaki na a hannunsu",
"body": "Jumlar \"buƙatar ... daga hannunsu\" magana ce da ke nufin riƙe ko ɗaukar wani da alhakin wani\nabu. AT: \"Zan ɗora musu alhakin duk munanan abubuwan da suke faruwa ga garkena\" ko \"Zan hukunta su game da duk munanan abubuwan da suka bari garkena ya faru da\nsu\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "domin kada tumakina su ƙara zama abincinsu",
"body": "\"makiyaya ba za su ƙara ci tumaki da awakin garkena\""
}
]