rachelua_ha_ezk_tn_l3/03/20.txt

10 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "na sa abin tuntuɓe a gabansa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"sa wani mummunan abu ya same shi\" ko 2) \"sa shi yin zunubi a bayyane.\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai mutu cikin zunubansa",
"body": "\"zai mutu a matsayin mai zunubi\" ko \"zai mutu a matsayin mai laifi saboda ya saba min\""
}
]