rachelua_ha_ezk_tn_l3/09/09.txt

10 lines
643 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙasar cike take da jinikuma birnin cike yake da ayyukan ƙazanta ",
"body": "Anan ana maganar \"ƙasa\" kamar dai akwati ne cike da jini. Anan “jini” ishara ce ta kisan kai.\nKuma \"birni\" ana maganarsa kamar akwati ne kuma \"ɓata gari\" sune abubuwan da ke ciki.\nAT: \"A duk faɗin ƙasar mutane suna kashe marasa laifi, kuma a duk faɗin garin\nmutane suna aikata mugunta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ni ma idanuna ba za su duba da tausayi ba",
"body": "Ido wani magana ne na mutumin da ido yake. AT: \"Ba zan dube su da tausayi ba\"\nko kuma \"Ba zan tausaya musu ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]