10 lines
535 B
Plaintext
10 lines
535 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Sa'ad da na kawo takobi gãba da wata ƙasa",
|
|
"body": "Kalmar \"takobi\" tana nufin sojojin abokan gaba da suka kawo hari. Hakanan, \"ƙasa\" tana nufin\nmutanen da suke zama a wurin. AT: \"sojoji don afkawa mutanen kowane yanki\"\n(Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "to kowanne ɗayansu alhakin jininsa na kansa",
|
|
"body": "Anan “jini” yana wakiltar mutuwa. Kalmomin \"a kansa kansa\" salon magana ne da ke nufin za a ɗora wa mutum alhakin. AT: \"Laifin nasu ne idan suka mutu\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
}
|
|
] |