rachelua_ha_ezk_tn_l3/23/40.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "To sun zo su waɗanda kika yi wanka domin su, kin yi wa idanunki kwalliya kin sa kayan adonki",
"body": "Waɗannan abubuwa ne da mace ke yi don sanya ta zama mafi kyau ga namiji."
}
]